Jump to content

Wq/ha/Diezani Alison-Madueke

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Diezani Alison-Madueke

Diezani Alison-Madueke, (an haife ta 6 ga watan Disamba, a shekara ta 1960), ‘yar siyasa ce, ‘yar Najeriya, kuma itace shugabar OPEC mace ta farko.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Abun bakin ciki ne bayan shekaru takwas na bauta wa kasa ta, ilimi na na aiki ga mutane ya fuskanci tozarci iri-iri da kuma bata suna, duk wai a sunan ‘bata suna’ ko kuma saida suna don siyasa’. Hakan ya zama ruwan dare ga da yawa.